Wacce Sumayya ce tafi birgeka a cikin shirin LABARINA. Nidai har ga Allah nasan dukkan mu mun iya aiki San Nan Kuma mun iya kuka
Amman kowa da wacce tabirgeshi Amman wakafiso tacigaba da wan Nan shiri Mai albarka Mai farinjini
Wan Nan shine tambaya ta yau juma a awan Nan Rana Mai albarka happy jk 🕋🏰