Gasar kofin yuro wadda akeyinta akasar jamani hakika wan Nan gasa tana bawa kowa mamaki
Kamar yadda abubuwa suke Bai Yana a ha linyanzu sun Nuna cewa matasan Yan wasa tauraran su naci gaba da haskawa
Kamar dawasan Barcelona namil yamal da Kuma dan wasan maddarid judum biligam
Da Kuma irin yadda tsofafin Yan wasa ke takarawar Gani irin su gondigo da Kuma
Irin su rodiga da Kuma dan wasan gaban Chelsea cod Palma
Kalli Nan