Dan bello yato na asiri Mai ban mamaki


 Dan bello mutum masa nin yadda ake ciki a nageria Kuma Babu shakka Dan bello yato asiri kamar yadda kowa zau Gani ko Kuma zaini yanzu 


Dan bello dai ya walfa WANi fefen video ashafin sa Mai ban mamaki inna yake WANi to Nan asiri wadda muhukun ta basuyi ti na. Nin Jin zau iya wan Nan to Nan asariba 


Kamar yadda nace muku ko nai muku Al kawarin walfa wan Nan fefe video to dai gashi zan Saka muku Dan Allah ku kallah San Nan kuyi Dan bello addu a Allah yaka reshi gaba da baya  

 Wan Nan shin video kamar haka yadda zakugani 


Man Yan kasar Nan ciki da ma wajan ka sar Nan kowa na mamaki yadda Dan bello yasan sirin wan Nan kasa ta mu Kuma Dan bello Yana WANi abun ban mamaki 

In har yace anyi kaza manyan kasar Nan Babu Mai iya musawa yace ai ba ayi haka ba to wan Nan Dan bellon munaso mu San cewa wai ma shekarar sa nawa 

Da har yai wa kasa wan Nan sani Mai ban mamaki sai har yanzu Muna jiran yadda Dan bello zai magana akan Rabi u Musa kwankwaso 

Shin Shima za ayabe Koko Shima yayi wa kasa zagin kasa kamar yadda Dan bello yasaba wallafa wa  harzuwa tsawan wan Nan lokaci Bai ce komai ba kan kwankwason 

Sai dai mu har yanzu Muna da ko Muji mezai ce

Post a Comment

Previous Post Next Post