YABINDIGA SUNYI TSOKACI AKAN DAN GIDAN MIRIGAYI MAI MARTABA SARKIN GOBIR


Ankashe mana ma haifin mu Kuma ba wai Dan ya aikata WANi Aiki ba nasa ban Allah sai Dan Anne mikudin da bamu dashi 

San Nan Kuma Mai Marta ba murigayi Allah yakai haske kabarinsa Muna kyau tata masa zatan yayi mutuwar Sha hada insha allahu 

Tin da Bai ji ba Kuma Bai ganiba San Nan Kuma ko wanna lokaci Yana yima nasiya cewa kuzama masu gaskiya da Kuma rikon amana 


Ma haifinmu munwayo gari kawai mun ga Babu shi afadar sa San Nan Kuma mun kira wayar sa arufe kamar yadda Muka Saba Kiran 

👇👇👇


Sai bayan wasu awanni aka kira mu aka cemana ai Mai Marta ba dauke shi akayi Kuma sunkira kudi da bamu dashi sai Muka ce suyi mana ragi 

Sai sukace aa Kuma in ma mukayi wasa wallahi sai sunkashe shi sai mukace da Allah suyi hakuri sai sukace mana sai sun ci mutincisa 

Bayan mun gama wan Nan magana sai sukara yimasa video suna watsawa a social media cewamai Marta ba na han su 

Sai sukace wan Nan abin ma ma kadan ne kashe shi zasuyi in dai bamu kawo wan Nan kudi ba Muka nemi talkafin govnoti taki kula mu har suka kashe Mai mar taba Allah yaki kansa 

Ameen 

Bayan kashe Mai martaba mun Yi na iza Kuma mun Yi komai shine suka Kara sakin WANi fefen video kamar haka 

👇👇👇

  I
Cewa wai na ambaci su Nan sa to Wallahi ko Nima zasu kashe ni sai nayi musu Allah ya Isa Kuma Allah yasaka mana 

Wan Nan shine abin da yafarau daga mutu war Mai Marta ba har zuwa kawo yanzu in governor zai dau mataki ya dauka in bazai dauka yabarsu 


Amman mudai munbarwa Allah komai wata Sha Ra a sai mun je can Allah kasa mudace

Post a Comment

Previous Post Next Post