Loyoyi sunyi kokari domin kuwa sunbawa malam gudun mawa


 Loyoyi sunyi kokari sunce wan Nan lokaci yayi bawa addi nin Allah gudun mawa wallahi dukkan wadda zai taba malamai to Nan gaba zai iya taba addi 

Dan haka dukkan wadda yakara taba WANi malami hakika zai tsinci kan kasa Ako tu in Kuma Yana tan Tama zai gwadawa yagani 

San Nan sun Kara dacewa zagin shugaba ha ramin sai dai Kuma loya baya Hana kowa ya fadi albarka cin bakinasa dan haka sai a kiayaye 

Amman zagi ko cin zarafin WANi shugaba wallahi bazasu laminta ba a wan Nan loka ci Dan haka sun Kara dacewa  bazamuyi duka ba sai dai mutu ya tsin kansa akotu 


Kuma zasuyi kokari iya yinsu ga nin sun dau re koma Waye Dan haka zamuyi addu a Muma akan Allah ya kiyaye mana dukkan wadda zai Bata mana Malima 

Sai Kuma addu a. Tagaba Mai tarin yawa da zanyi akan macuta da Kuma masu jawo mana fishin Allah irin su murja kunya 

Wan Nan yarin ya murja kunya ba wai yar ziki bace tin da murja kunya haryan da han nalinta 

Sai Dai Bata da tar biya kowa ma yasani Dan Kuma murja Kunya zamuyi addu a kan cewa  Allah ya shiryata 


Sai Kuma abin Dake Shirin faruwa yanzu aka sar Nan wadda Dan bello keyi ke nan shima in gaskiya yakeyi Allah yabashi lada 

In Kuma kazafi yakeyi Inna Mai bashi shawara da yaduba hukun kazafi yabati. 

Kalli video Nan da zan Saka Maka a Nan kasa kamar haka 👇👇👇👇👇


Allah kadatar damu

Post a Comment

Previous Post Next Post