inna lillah WA inna ileshi Ra ji un Kalli yadda bello tirji yayi Jan kunne kan mu ta Nan garin gobir

wan Nan Dan ta adda bello tirji yayi mar Tani akan kisan Mai martaba Kuma abin yabawa duniya mamaki 


Sau dai wan Nan kisa fa sunce Saka su a kayi Amman ga video zan Saka Maka domin gane idon ka 

 San. Nan Kuma wan na. Dan ta adda yace shifa yasan addi ya yadda aka she mu tum 


Hakika govnatin Nan ta yadda da ana kashe Yan kasar nan wallahi domin kuwa Zata iya ahana nawa itaso 

Ga video


Dan ka Kalli wan  Nan video   kaji yadda wan Nan Dan ta adda ke martani Kuma kowa yasan in dai mutum Yana son  a Kama 


Koma Waye wallahi indai har za ai wata dashi wallahi sai dai in government ba tai niyar kamashi ba 

San nan Kuma wai government tace mana tana da gaskiya wan Nan karyace bawai WANi abuba San nan Kuma Muna addu a Allah yasaka mana 


Domin musulmi du a inna yake wallahi in an kashe shi ancutar da mu musulmai San Nan Kuma insha allahu sai Allah ya bi mana hakinmu 

Tinda yanzu ba a Mai da musulmi komai ba a kasar nan Kuma wai ace mana musu Lim musilin ticket 

Sabo da  karyar addi ni ai addi bawai kawai abaki yake ba anayisa ne a aika ce don haka Allah ga ka gasu Nan 


 

Post a Comment

Previous Post Next Post