Wan Nan. Lokacine wadda yaka mata so join kasar Nan su karbi mulkin kasar Nan
In dai sun San sun kasan ce masu gaskiya Amman bawai masu burin kashe muta ne ba
San Nan wan Nan sojoji sun San Muna cikin WANi Hali Mai wuya Amman sun ja bakin su sunyi shiru
wan Nan shuwa gabani na mu na yanzu ko wa Yana ga nin irin wahalar dasuke bamu Kuma kowa yayi shiru
Har ga Allah duk kan WANi soja da yakara gaya mana cewa shi na mijine kumai Mai Bai wa mu tane Kariya sai munyi masa Al kunut wallahi sai munyi masa addu a muwa
Wan Nan lokacin Babu Mai Bamu shawara mu wallahi mun ai watar da wan Nan addu a domin mu nuna musu allah na Nan Kuma bawai San mune bayayi ba
Dan haka dukkan WANi babba a Nigeria yasa ran ya kusa muwa in Sha in dai azzali mine gaskiya sai yaga abin dazai faru
San Nan Kuma zai ga irin addu a da zamuyi Babu dare Kuma babu Rana yau din Nan zamuyi Taron malamai na Allah
Dan haka kowa ya tsira Ido yaga abin da zai faru Dan Allah Shima yata mu da addu a