Tirkashi bello yabo ya kawai ta kwaransa bello tirji ziyara


 Tir Kashi bello yabo ya kaiwa Dan uwan sa bello tirji ziyara Kuma wallahi abin ya bawa duniya mamaki inna bello tirji yake wa mutane Amman yau gashi ga bello ya bo 

Yan mu ta Nan kasar Nan inna San kugaya min abin da kuka fashim ta a wan Nan hoton domin kuwa shi dai bello turji dauke mutane yakeyi 


San Nan Kuma Kuna ga nin bello turji zai bawa bello yabo kuwala Mai mayawa domin kare shi adaji tindai kowa yasan daji na bello turji ne    


Lai lai

 dakwai wata ku lailliya akasa domin kuwa abin yabawa duniya mamaki domin kuwa Muma Muna mamaki. 


Mu dai Yanzu Babu abin da xamuce domin kuwa ko dai Mai yafararu mu dai Muna sau raran dawor bello yabo 


Domin kuwa munsan mudai bello yabo zau bamu wan Nan labarin in dai har Allah yai Mai dawo lafiya 


To Allah yakawo mana malam gida Liya domin miji abin da yakai malam Nan gurin 


Post a Comment

Previous Post Next Post